Amfanin AYA Guda 6 Ga Lafiyar Ɗan'adam
BASAKKWACE'Z KITCHEN
AYA MAI SUGAR
INGREDIENTS
▪Aya 4 cups
▪Sugar 2 cups
▪Salt Tspn
▪Flavour Tspn
Method:
Ki surfa aya ki wanke ta tas, ki zuba a tukunyarki a soya ta har sai kinga ta soyu, ki aje ta a gefe.
Ki zuba sugar 1 cup a tukunya da ruwa 1 cup da gishiri rabin karamin cokali ki dora a wuta ya dahu har sai sugar ta yi danƙo ta fara kumfa sai ki zuba wannnan aya kina juyawa har sai ta hade. Ki juye a faranti. Ki ɗauko sauran sugar ki yi kamar na farkon, ki kuma zuba ita wannan ayar da kika sawa sugar da farko. In ta yi ki juye a faranti ki zuba flavor ki juya.
Note: Amfanin sa sugar sau biyu yafi haske ne in baki so kina iya sawa sau ɗaya tak
Amfanin Aya ga lafiyar jikin ɗan adam:
MRS BASAKKWACE
managarciya