CUT OUT COOKIES
BASAKKWACE'Z KITCHEN
INGREDIENTS
Butter kofi 1 (250grm)
Simas kofi 1
Sugar Kwai 4
Milk kofi 1
Baking powder cokali 1 (tspn)
Flour kofi 4
Vanilla cokali 1 (tspn)
ko kuma duk irin flavour da ki ke bukata
METHOD
A cikin mixer, ki haɗa butter da sugar, ki yi mixing ɗin su har sai sun haɗe sun zama kamar ruwa, sannan babu alamun sugar a ciki. Daga nan, sai ki riƙa sa ƙwan ki a cikin haɗin, daya bayan ɗaya ki na juyawa, sannan sai ki sa milk, da baking powder sannan ki sa vannila duk a cikin haɗinki. Annan sai ki sa filawar ki a cikin haɗin ki kwaɓa su gaba ɗaya. Daga nan sai ki cire dough ɗin ki, ki sa akan kitchen table ko wani wuri mai tsabta. Sai ki kara haɗa shi da kyau a wannan wajen sai ya dahu sosai ya yi dai dai. Ki sa a fridge na awa daya ko kuma in cikin dare ne ki sa shi ya kwana a fridge ɗin. Ki fitar, ki murza, sannan ki yi cutting na shi yadda ki ki so da abin cutting na cookies. Ki gasa shi a oven na ki a temperature 120° na kamar minti 20 har sai ya yi (ki madara). Sai ki yi decorating na shi duk yadda ki ke buƙata. Na kan yi amfani ne da Royal icing don yin decoration na cookies, musamman wajen buki ko suna.
BASAKKWACE CARE FOUNDATION
Ki na buƙatar koyan sana'ar hannu? Nemi BASAKKWACE CARE FOUNDATION,kina daga ɗakin ki kwance zaki koye sana'a a sauƙaƙe,akan farashi me rahusa.
KAMAR SU.
AIR FRESHENER
MANSHAFAWA
MANKITSO
RUWAN SABULU
SHAMPOO
MAMSHAFAWA CREAM
HAIR CREAM
KYANDIR
HODAN KWALLIYAR MATA
BLAM MAN ZAFI
HODAN ƘURAJEN ZUFA
IZAL
MAN BAHUR
DETOL
MAN ƘARIN GASHI
ROOM FRESHNER
ROBB
KILIN NA RUWA
E.•°T.•°C
Ina Amarya da uwar gida,ƴammata dake son koyan sana'ar hannu na da ingantatun kayan gyaran jikin amare.
Kina son koyan man da fatar ki za tayi laushi da santsi tare da haske mai kyau? ta na tanadar maku, yanda zaku koya a sauƙaƙe,sabulun wanka masu saka fata haske, ingantattu da basu da il
Don gyaran gidanku da tsabtar shi zaki koye turaren mopping.
Ku dai ku Tuntuɓeta akwai sauƙin kuɗi, registration nd certificate fee is 1000 only
Call:-08167151176
Whatsapp 08167151176
managarciya