Almajirai 8 Sun rasa ransu lokaci ɗaya a Kebbi

Almajirai 8 Sun rasa ransu lokaci ɗaya a Kebbi
Almajirai 8 Sun rasa ransu lokaci ɗaya a Kebbi
An gudanar da jana'izar Almajirai 8 na makarantar allo da iftila'in ruftawar ƙasa ya rutsa da su a dutsen Dukku dake  Birnin Kebbi a  jihar ta  Kebbi a yau Asabar.
Sauran bayani zai zo daga baya