Abubuwa 7 Da Suka Halatta Mace Ta Yi Wa Mijinta

Abubuwa 7 Da Suka Halatta Mace Ta Yi Wa Mijinta

MOMMYN MUS'AB   CLASSIC FOOD
                 & 
  GYARAN JIKI
 
SPECIAL GROUP TRAINING 
 
 
 
ABUBUWAN DA ADDINI YA HALLATA 

 
1️⃣Amarya ki ci abinci da mijinki, saboda zaman da za ki yi zai sa ya ci abinci mai ɗan yawa, sannan in akwai wani aibu a abincin ba zai gane ba amma matiƙar kika kama hanya kika tafi insha Allahu sai ya ƙwaƙulo duk laifin abincin naki ,amma ko yaji abincinyayi baze ganeba sede inme kwalsane yasha jolosin 
 
2️⃣sannan yanada kyau kiyi hakuri da kyawun mijinki walau shi mummunane ko kyayawa ,akwai wasu matan da allahbya jarabcesu da munananan maza to kinuna yafi mazan duniya kyau a idonki
 
3️⃣ kiyi hakuri da samun mijinki ,mijine yaje yayi fafautuka yasamo yazamana kina kushewa kokuma kinƙi nuna farin cikin ki akan hakan akodayaushe ko mai
 yabaki kina sa albarka 
 
4️⃣sannan kina nunawa mijinki soyayya ,vawai kawai don anyi aurenkuba shikenan soyaya takareba no ba hakabane akulkum kina nuna masa soyyarku sabuwace a garesa ,bawai daga yin aure soyya taƙareba 
 
5️⃣sannan raba kwana ,addini yabashi dama ya raba muku kwana ,amma ba a tillasta masa abunda yayi adakin amarya se yayi anakiba .ace wannan tayi aanka ta shirya ta gama shan kyau taya bazeyi sex da itaba amma ke kinzo jiki duk dotti haka zaayi sex din ko 
 
6️⃣kizamto me iya magana ,wasu matan sunacewa mazansu basa iya tsara su waye waye to bari kiji nasan duk taurinkan mijinki be kai fira'unaba  Kuma asiya ta juyashi da maganganunta to is good muna trying,
 

7️⃣sannan komai zaki karba agun mijinki karkawai kitareshi kice nifa kaban kudi swkace wata uwarsa ,kamata yayininkina da bukata ranar abincin da zakiyi special ne ,wankan daza kimai specila ne ,komai kekanki kizama soecial ,sex dinranar na musammmane ,
Kitambayi abu ,inkinga ba abakiba ki babune,
 
Lesson namu na gaba shi ne na daren farko abubuwan da ake yi.
 
Mommyn Mus'ab
 
Ga masu neman karin bayani.
 
07041105956
 
Share✅
Edit❌
Comment✅