Wamakko Ga Gwamnonin Nijeriya: Ku jingine Maganar 2023 Ku Fuskanci Halin da Ƙasar Ke Ciki
Tsohon Gwamnan Sakkwato Sanata Aliyu Magatakarda Wamakko ya yi kira ga gwamnonin Nijeriya su mayar da hankali kan kalubalen da kasar ke fuskanta bisa ga su karkata kansu a maganar zaben shugaban kasa a 2023.
managarciya