Shugaban Ɗariƙar Ƙadiriyya Ya Rasu

Shugaban Ɗariƙar Ƙadiriyya Ya Rasu
Shugaban Ɗariƙar Ƙadiriyya Ya Rasu
Allah Yayima Shugaban Ɗariƙar Ƙadiriya na  Jihar Sokoto Malam Sambo Ibrahim gyasilmadi,  rasuwa. 
An yi Janazar sa a Masallacin Shehu Usman ɗan Fodiyo dake birnin Sakkwato. 
Malamin babban muƙaddami ne bayan zamansa shugaba, mutum ne da ya yi yawa ɗariƙar hidima domin cigaban addinin musulnci.
 Mukhtar Haliru Tambuwal Sokoto