Ba Wani Shiri Na Janye Takardun Kudin Naira A Nijeriya----CBN
Babban bankin kasa waton CBN ya karyata bayanan dake yawo cewa za a musanya takardun naira da wani shirin fasahar zamani e-naira wanda zai sa takardun kudin su daina zagayawa a Nijeriya.
We Reconcilled For The Interest Of Zamfara-----Yari
‘Yan Takarar Gwamnan Sakkwato A APC Nason Ayi Masu Zaben Kato Bayan Kato
managarciya