Yadda Ake Hada Biredi Mai Dandanon Lemu

Yadda Ake Hada Biredi Mai Dandanon Lemu
BASAKKWACE'Z KITCHEN
 
 
 
       BIREDI MAI
ƊANƊANON LEMO
 
 
INGREDIENTS
Kofi 2 12 na filawa
 
½ kofi na sikari
 
Cokali 3 na bakarhoda.
 
Karamin cokali 1 na gishiri
 
½ cokali na garin cinnamon
 
½ cokali na kayankanshi (al spices)
 
Kofi 1 na madarar ruwa
 
Ck 3 na mai
 
Kwai 1
 
Cokali 1 na ruwan lemo
 
 
 
 
 
 
METHOD
A haɗa dukan kayan haɗin a buga kamar
minti 30 a sami farantin gasa biredi a shafe
shi da mai
 
A juye dukan kwaɓin a cikin farantin a gasa
har sai ansa ɗan tsinke an fito dashi batare
da ya maƙale a jiki ba.
 
Idan ya gasu sai fito dashi a barshi ya
huce sannan a yanka shi yanka-yanka
 
 
 
BASAKKWACE CARE FOUNDATION
 
Ki na buƙatar koyan sana'ar hannu? Nemi  BASAKKWACE CARE FOUNDATION,kina daga ɗakin ki kwance zaki koye sana'a a sauƙaƙe,akan farashi me rahusa.
 
KAMAR SU.
 
AIR FRESHENER
MANSHAFAWA
MANKITSO
RUWAN SABULU
SHAMPOO
MAMSHAFAWA CREAM
HAIR CREAM
KYANDIR
HODAN KWALLIYAR MATA
BLAM MAN ZAFI
HODAN ƘURAJEN ZUFA
IZAL 
MAN BAHUR
DETOL
MAN ƘARIN GASHI
ROOM FRESHNER
ROBB
KILIN NA RUWA
E.•°T.•°C
 
 
 
Ina Amarya da uwar gida,ƴammata dake son koyan sana'ar hannu na da ingantatun kayan gyaran jikin amare.
 
Kina son koyan man da fatar ki za tayi laushi da santsi tare da haske mai kyau?  ta na tanadar maku, yanda zaku koya a sauƙaƙe,sabulun wanka masu saka fata haske, ingantattu da basu da il
 
Don gyaran gidanku da tsabtar shi zaki koye   turaren mopping.
 
Ku dai ku Tuntuɓeta akwai sauƙin kuɗi, registration nd certificate fee is 1000 only 
Call:-08167151176
Whatsapp 08167151176