Yadda Ake MEAT BREAD Na Musamman

BASAKKWACE'Z KITCHEN
MEAT BREAD
INGREDIENTS
Nama
attarugu
curry
kwai
maggi
kayan kamshi
albasa
gishiri
fulawa
thyme
A samu nama tsoka zalla mara kitse, a tafasashi da ruwa kaɗan tare da gishiri, maggi, curry, albasa da kayan ƙamshi.
Bayan ya dahu sai a kwashe a markaɗa.
Sai a juye a saka kayan ɗanɗano da jajjagen attarugu da albasa,a zuba flour ta fito sosai sai a juya sosai. A nannaɗe haɗin a takardar gashi, sai a gasa a oven.
08167151176
MRSBASAKKWACE