MIYAR UGWU:Don Dandano Da Karin Jini

MIYAR UGWU:Don Dandano Da Karin Jini

BASAKKWACE'Z KITCHEN



      


ABUBUWAN DA AKE BUƘATA

Kayan Ciki
Nama
Ganda
Stockfish
Crayfish
Ugwu Leaf
Mai
Agushi
Seasoning Spices



YANDA ZAKI HAƊA
Ki sami ganyen ugwu ki gyara ki yanka ƙanana, ki wanke ki ajiye. Ki tafasa namanki da kayancikin. Ki soya manjanki ki zuba markaɗaɗɗen kayan miya ki wanke stock fish ki xuba da gandarki da kk dafa tayi laushi kk yanka ƴanana a ciki k xuba dakakken agushi d maggi kayan dandano da dakakken crayfish ki bari ta dahu sosai sannan ki xuba ugwun da yawa ki sauke bayan kamar minti 10 shikenan uwar gida


MRSBASAKKWACE