Yadda Za Ki Hada Wainar Shinkafa Ta Musamman
MOMMYN MUS'AB CLASSIC FOOD
&
GYARAN JIKI
WAINAR SHINKAFA
KAYAN HADI:-
1-Shinkafa fara ta tuwo
2-Yeast
3- backing powder
4-,Suger
5-Kanwa ungurnu
Da farko dai uwar gida zaki wanke shinkafarki tawanku tas ki bayar amarkado miki bawai saita jiƙu ba anawankewa akai markaɗe, in amkawo sai azuba yeast da powder kadan asa suger sai arufe akai rana,idan yatashi sai adaiko azuba dafaffiyar shinkafa data nuna duk da dai wasu kafin amarkado suke zuba dafaffiyar amarkado da danyar wasu kuma sai anmarkado suke zubawa yadanganta da yadda mutum yake ra ayi .
Sai azuba ruwan kanwa kadan ajuya sai afara soyawa atanda idantayi ja sai akwashe.
*ACI LAFIYA**
managarciya