YANDA AKE IRISH SALAD MAI DADIN GASKE

YANDA AKE IRISH SALAD MAI DADIN GASKE
 
 
  IRISH SALAD 
 
INGREDIENTS
Irish
Egg
 
METHOD
 
Dafarko zaki samu dankalin turawar ki ki fere ki wanke kisa a wuta da ɗan gishiri,ya dahu luf  se ki sauke, 
Ki juye shi a matsami,se  ki ɗaura ƙwanki a wuta shima ya dahu,se ki samu dankalin da luddayi ki daddana shi sama sama,se ki yayyanka dafaffen ƙwanki,ko ki daddana, zaki iya ci haka ko da shinkafa ko kus kus.
Wannan hadi ne na zamani da zai taimai mace a wurin iya girki daban-daban a lokaci-lokaci na musamman domin kayatar da iyali.
Ki gwada wannan hadi da sauran wadanda muke samarwa a wannan kafar za ki matukar shan mamaki a tsakanin iyalanki da danginki da suke cin abincinki.
Girki na cikin abin da ke sanya mace ta zama cikakkiya a tsarin mata masu aji da daraja.
 
MRSBASAKKWACE.