Yanda za ki haɗa ƘWAI DA ƘWAI DA STEW Na Alfarma
BASAKKWACE'Z KITCHEN
Yanda za ki haɗa ƘWAI DA ƘWAI DA STEW Na Alfarma
INGREDIENTS
Tumatur
tattasai
tarugu
awara
manja
magi
gishiri
tanka
lawashi
kayan ƙamshi
METHOD
Da fari zaki soya niƙaƙƙen kayan miyar ki,bayan kin soya manjan ki da albasa,ki zuba magi da kayan ƙamshi,in ruwan tumatur ɗin ya ƙame se ki ɗauko yankakkar awarar ki,ki zuba ki jujjuya ki rufe na mintina miyar ki sauke ki zuba a plate,ki ɗauko dakaken takan ki da yaji magi da gishiri ki barbaɗa a sama ki yanka lawashi kisa a sama,za ki iya ci hakanan ko da shinkafa ko da doya koda taliya
MRSBASAKKWACE.
managarciya