Yanda Za Ki Haɗa ALALAN DANKALI

Yanda Za Ki Haɗa ALALAN DANKALI

BASAKKWACE'Z KITCHEN

 ALALAN DANKALI
        
INGREDIENTS
Dankali
Nama
Kwai
Attarugu
Albasa
Curry
Maggi
Gishiri
Mai

METHOD
Da farko ki dafa dankalinki ki marmasa ko ki daka, ki tafasa nama ki daka kizuba akai, ki jajjaga attarugu da albasa kizuba akai, kisa maggi, curry, gishiri da mai, ki fasa ƙwai kizuba akai ki juya sosai, ki zuba a leda ko gwangwani ki dafa.

BASAKKWACE CARE FOUNDATION

Ki na buƙatar koyan sana'ar hannu? Nemi  BASAKKWACE CARE FOUNDATION,kina daga ɗakin ki kwance zaki koye sana'a a sauƙaƙe,akan farashi me rahusa.

KAMAR SU.

AIR FRESHENER
MANSHAFAWA
MANKITSO
RUWAN SABULU
SHAMPOO
MAMSHAFAWA CREAM
HAIR CREAM
KYANDIR
HODAN KWALLIYAR MATA
BLAM MAN ZAFI
HODAN ƘURAJEN ZUFA
IZAL 
MAN BAHUR
DETOL
MAN ƘARIN GASHI
ROOM FRESHNER
ROBB
KILIN NA RUWA
E.•°T.•°C

Ina Amarya da uwar gida,ƴammata dake son koyan sana'ar hannu na da ingantatun kayan gyaran jikin amare.

Kina son koyan man da fatar ki za tayi laushi da santsi tare da haske mai kyau?  ta na tanadar maku, yanda zaku koya a sauƙaƙe,sabulun wanka masu saka fata haske, ingantattu da basu da il

Don gyaran gidanku da tsabtar shi zaki koye   turaren mopping.

Ku dai ku Tuntuɓeta akwai sauƙin kuɗi, registration nd certificate fee is 1000 only 
Call:-08167151176
Whatsapp 08167151176