MRS BASAKKWACE’Z KITCHEN
SIMPLE BREAK FAST
INGREDIENTS
IRISH 1
KWAI 3
TATTASAI 1
ALBASA half
MAGGIE 1
MAI
KARAS1
KABEJI Dan kucili
METHOD
Da farko Aunty na Zaki fere Irish Dinki ki wanki ki yanka shi fale fale da fadin sa,sai ki yanka kabejin ki,sai ki yanka albasa a tsaye,ki kankare karas,ki yanka tattasai a tsaye sai ki samu kwano ki fasa kwanki ki zuba Irish Dinki da kika yanka da sauran kayan hadin da kika yanka ki zuba Maggie in dauko pan Dinki nonstick ki zuba Mai da yayi zafi ki zuba kadadden kwanki da kika kada in ban gare daya ya soyu ki juya dayan bangaren.
08167151176
MRS BASAKKWACE.






