YADDA ZA KI HAƊA ƘOSAN GRAM FLOUR NA MUSAMMAN
MRS BASAKKWACE'Z
ƘOSAN GRAM FLOUR
INGREDIENTS.
Gram flour
Flour
maggi
Spices
Tarugu da tattaaai &lawashi
Mangyada
METHOD.
Dafarko aunty na zaki tankaɗe Gram flour ki,se ki tankaɗe flour ki,se ki zuba jajjagaggen tarugun ki da tattasai lawashi spices maggi gishiri ,ae ki kwaɓa shi da tauri ki murzashi kan tire ye faɗi,se ki ɗauko gwangwani ki rinka shape dashi kina soyawa kamar kosan rogo in ya soyu se ci.
08167151176
MRS BASAKKWACE.
managarciya