YADDA AKE HADA SOYA MILK MAI DAƊIN GASKE

YADDA AKE HADA SOYA MILK MAI DAƊIN GASKE

MRS BASAKKWACE'Z KITCHEN


 SOYA MILK 

INGREDIENTS

Soya beans
Flavour
Suga
Manja

METHOD

Dafarko aunty na zaki gyara waken suyar ki ki wanke kibada markaɗe,bayan an markaɗo ki zuba manja ki juya se ki  tace ki laura kan wuta ya dahu sosai  se ki sauke ki barshi ya kwana se ki zuba flavour da suga ki saka a firich ye sanyi ko ki sa ƙanƙara.don in ba sanyi lalacewa yake yi.


08167151176

MRSBASAKKWACE.