Tambuwal Ya Aika Wa Majalisa Sunan Mutum 3 Da Yake Son Ya Naɗa Kwamishinoni

Gwamnan Sakkwato Aminu Waziri Tambuwal ya aikawa majalisar dokokin jiha sunayen mutum uku da yake son ya naɗa muƙamin kwamishinoni a majalisar zartarwar jiha.

A bayanin da Sakataren gwamnatin jiha ya sanyawa hannu ya jero sunayen mutanen kamar haka:

1. Farfesa Aminu Abubakar Illela, wands yanzu shi ne shugaban Kwalejin Noma ta Wurno.
2. Honarabul  Shuaibu Gwanda Gobir, wanda shi ne shugaban hukumar bayar da ilmin furamare ta jiha(SUBEB).
3. Hassan Maccido, tsohon babban sakatare ne a gwamnatin jiha.