Last seen: 3 years ago
Cike da kallon mamaki ta ke kallonsu har suka fice daga cikin ɗakin, gyaɗa kai ta...
Gaba ɗaya ba wanda ya damu da Hajiya Inna a cikin gidan ko wannensu baya bi takanta...
A hankali ya buɗe idanuwansa ya sauke su a kan fuskarta, sai kuma ya ƙara lumshe...
Wurinda ta bar Hajiya Inna anan ta tarar da'ita, ko kallonta bata sake yi ba ta...
Kwantar da kansa ya yi a saman kafaɗarta sannan ya lunshe idanuwansa murya can ciki...
Tun 7am muke faman dafe dafen abinci mune har 12pm ba mu kammala ba. A dai dai lokacin...
Sosai take cin duniyarta da tsinke , yanzu ba ta ma cika zama a Nigeria ba , idan...
Sosai suka ji daɗin hulɗar su da Zuly duk da wannan ne karo na farko, ko bayan dawowarta...
Zuwan sa kusan uku gidan Hajiya Turai sai dai har lokacin da yayi zuwa na uku ba...
Da yawa daga cikin ku za su yi mamakin Tumatur dai tumatur ɗin nan da ake miya da...
Karo na farko tun bayan aurensu da ta nufi kitchin da niyar ɗaura girki.