Matsalar Tsaro Ta Sanya Wasu Jami'an Zaɓe Ƙin Zuwa Jihohin Da Aka Tura Su

Matsalar Tsaro Ta Sanya Wasu Jami'an Zaɓe Ƙin Zuwa Jihohin Da Aka Tura Su

Matsalar Tsaro Ta Sanya Wasu Jami'an Zaɓe Ƙin Zuwa Jihohin Da Aka Tura Su

Zaben 2023 jihar  Kaduna, Katsina, Yobe, Borno, Niger, Imo, Anambra da  Enugu na fuskantar barazana. 

Wasu ma'aikatan hukumar zabe sun jingine zuwa wurin aiki a wuraren matukar ba a samar da tsaro ko iya kiyaye lafiyarsu ba.

Wasu ma'aiktan da suka yi magana da jaridar Nation sun tabbatar ba su gudanar da zabe a 2023 a wuraren nan masu hadari matsawar zubar da jini a yankunan ya ci gaba.

A cewar hukumar kayan aikinsu 42 aka kaiwa farmaki a jihohi 14 na Nijeriya.

Hukumar ta nuna matsalar tsaron da ake ciki tafi ta shekarar 2019, ba ma iya gamsar da ma'aikatan zaɓe su tafi in da babu tabbacin tsaro.

Abin fargabr da ake ciki da wuya malaman zaɓe su tafi wuraren wani abin tsoro kuma.