Najeriya ta gaza cika alkawullan dasa itatuwa dubu 250
Gwamnatin Najeriya ta gaza cika duk wani alkawarin da ya kunshi dasa itatuwa dubu 250: da tayi wa yan Najeriya.
Yayin da ake gab da fara taron sauyin yanayi na Majalisar Dunkin duniya wanda aka yiwa lakabi da COP 28 a Dubai inda Najeriya ta gaza dasa itatuwa dubu 250:
Najeriya dai tayi alkawari dasa itatuwa ne a wajen taron da aka yi bara a kasar Masar domin dakile kwararowar hamada cikin kasar.
Daga Abbakar Aleeyu Anache






