AMFANIN KANUNFARI A LAFIYAR MUTUM

AMFANIN KANUNFARI A LAFIYAR MUTUM

KANUNFARI 


Ana Jiƙa shi a ruwa adinga sha yana maganin ciwon ƙoda

Ana haɗa shi da tazargade a jika idan yajiƙu asha yana maganin infection

Ana jiƙa shi da ruwan ɗumi asha da madara yana Karin ni'ima

Sannan ana sanya guda daya cikin baki a tsotsa yana hana warin baki baza ki ji kunya ba idan oga ya kusance ki

Ana zuba sa a cikin man kitso yana magani amosani sannan yana sa tsawon gashi

Wadannan abubuwan guda biyar suna taimakawa lafiyar mutum, don haka yake da matuƙar muhimmanci a san da haka a kuma kiyaye.