Gwamnan Kebbi Ya Saukar Da Shugabannin Ƙananan Hukumominsa 21

Gwamnan Kebbi Ya Saukar Da Shugabannin Ƙananan Hukumominsa 21

Gwamnan Kebbi Ya Saukar Da Shugabannin Ƙananan Hukumominsa 21

Gwamnan jihar Kebbi Sanata Abubakar Atiku  Bagudu ya saukar da ɗaukacin shugabanin ƙananan hukumomi 21 da kansilolinsa saboda wa'adin da doka ta tanadar musu ya cika.
 
Aliyu Bandado Argungu mataimaki na musamman ga gwamnan kan yaɗa labarai a kafofin sada zumunta ya ce wa'adin ciyamomin ya shi ne ya sa aka saukar da su.