DAY ONE: @RAMADANKAREEM: KUNUN GYAƊA
BASAKKWACE'Z KITCHEN
DAY ONE: KUNUN GYAƊA
INGREDIENTS
Gyaɗa gwango biyu
shinkafa
lemun tsami ko tsami
sugar
METHOD
Aunty na da fari zaki wanke gyara gyaɗar ki ,ki jiƙa ta,se ki dauko shin kafar ki da kika gyara ki ka wanke ,se ki haɗa waje ɗaya da gyaɗar ki ,se ki ba da a markaɗo miki ,bayan an kawo se ki tace, kiɗaura tukunya a wuta zuba ƙullun ki ki ringa juyawa da muciya har se yayi kauri yanda ki ke so sai ki sauke idan kinsauke saiki matsa lemun tsami ko tsamin ki,zaki ga ya yi fari tass ya yi kar kar kamar nono,se ki zuba suga se sha
MRS BASAKKWACE
managarciya