BUKIN SALLAH: A SOKOTO WANI ATTAJIRI YA BAIWA HUKUMAR ZAKKA DA WAKAFI RAGUNA 20, DAN RABAWA MABUƘATA
Daga Mukhtar A Haliru
Alhaji Murtala Abdulkadir Dan'iya Jarma
ya baiwa hukumar zakka da wakafi ta jihar Sakkwato raguna 20 don baiwa mabuƙata abin layyar wannan shekara ta 2024.
Ɗan'iyan Jarma Wanda ke tallafawa Mutanen daban daban a Jihar Sokoto ko Yan kwanakkinnan an ga wasu makusantan shi, suna Raba Abinchi ga Wasu Asibitoci da ke cikin Garin Sakkwato.
managarciya