APC A Ta Fitar Da Kuɗin Fom Ɗin Tsayawa Takarar Zaɓen Ƙananan Hukumomin Katsina

APC A Ta Fitar Da Kuɗin Fom Ɗin Tsayawa Takarar Zaɓen Ƙananan Hukumomin Katsina
Kuɗin Fom ɗin Shiga Takarar Zaɓen Kananan Hukumomin Jihar Katsina da za'a gudanar a watan Afirilu na wannan shekarar na jam'iyyar APC.
Shugaban ƙaramar hukuma Naira Dubu ɗari Bakwai Da Hamsin (750,000)
Ɗan Takarar Kansila Naira Dubu Dari Da Hamsin (150,000)
Bayan Waɗannan Kuɗin Fom Na Jam'iyyar APC Akwai Na Nuna Sha'awar Tsayawa Takarar Inda Shugaban Karamar Hukuma Zai Biya Naira Dubu Hamsin. Shi Kuma Dan Takarar Kansila Zai Biya Naira Dubu Goma Sha Sha Biyar.
A jihar an shirya zaɓen a ƙananan hukomomin wanda aka daɗe ba a yi ba.