YANDA ZA KI HAƊA BLOOD TONIC JUICE DOMIN ƘARIN JINI A JIKINKI
ONE WEEK WHATSAPP CLASS
@BASAKKWACE'Z KITCHEN
BLOOD TONIC JUICE
IN KINA BUK'ATAR JINI SOSAI A JIKIN KI KI YI WANNAN HAD'IN
INGREDIENTS
Beet root juice
Carrot juice
Ginger juice Green apple juice
Method
aunty na Ki had'a dukka ingredients d'in nan waje daya kiyi blanding din su, kisha na sati biyu, safe da yamma, you will surely testify.
Wannan haɗi ne dake ƙara jini a jikin mutum musamman mata dake buƙatar ƙarin jini a koyaushe ganin yanda ɗabi'ar halittarsu take tana buƙatar jini a koyaushe.
Mata yana da kyau su lizinci shan wannan haɗin domin zai taimaka musu sosai a harkar kiyon lafiyarsu ta jiki.
MRSBASAKKWACE
managarciya