Sirrin Da Ke Kunshe A Cikin KUNUN ACCAH

Sirrin Da Ke Kunshe A Cikin KUNUN ACCAH
BASAKKWACE'Z KITCHEN
 
 
KUNUN ACCAH
Kayan hadi:
Accah
Madara
Yoghurt
Sugar
Flavour
 
 
Yanda Ake Hadawa:
A wanke Accah a reraye ta sosai a fidda qasar dake cikinta. A zuba ruwa a tukunya bayan yayi zafi sai azuba wannan accar a ciki.
Idan rabin kof ine, sai a zuba ruwa kofi 4. Idan accar ta dahu sai a sauketa. A zuba zuma ko sugar da flavour, sannan idan za a sha a zuba madara ko yoghurt aciki.
Sirrin Kunun:
Yana kara lafiyar gani a idanu.
Yana kara kaifin basira,
Yana inganta lafiyar jikin mutum,
Yana taimakwa ma'aurata sosai a cikin tafiyar da lamurran aurensu. Da sauran abubuwan da ba zayyano ba anan.
08167151176
MRSBASAKKWACE