YADDA AKE HADA SOYA MILK MAI DAƊIN GASKE
MRS BASAKKWACE'Z KITCHEN
SOYA MILK
INGREDIENTS
Soya beans
Flavour
Suga
Manja
METHOD
Dafarko aunty na zaki gyara waken suyar ki ki wanke kibada markaɗe,bayan an markaɗo ki zuba manja ki juya se ki tace ki laura kan wuta ya dahu sosai se ki sauke ki barshi ya kwana se ki zuba flavour da suga ki saka a firich ye sanyi ko ki sa ƙanƙara.don in ba sanyi lalacewa yake yi.
08167151176
MRSBASAKKWACE.
managarciya