YANDA ZA KI HADA COCONUT CUP  CAKES Mai Dadin Gaske

Mata ku iya girki ba kawai tuwo da Miya ba wannan makulashen nada matukar muhimmanci a rayuwar iyali don Gina lafiya da tunani shi ne abu Mai muhimmanci ga matar gida.

YANDA ZA KI HADA COCONUT CUP  CAKES Mai Dadin Gaske
 
MRS BASAKKWACE'Z KITCHEN
 
YANDA ZA KI HADA COCONUT CUP  CAKES Mai Dadin Gaske
 
INGREDIENTS
FLOUR gwango 1
EGG 12
FLAVOR tea spoon 
BAKING POWDER 2tea spoon 
COCONUT half 
SUGAR Rabin gwango
BUTTER 1
 
METHOD
Da farko Aunty na Zaki ɗauko roban ki mai fadi ki sai ki zuba sugar ki,sai ki zuba butter ki fara mixing din su waje daya da muciya in Kuma kina da mixer sai kiyi amfani dashi,in ya hade sai ki dauko kwanki ki fasa ki tsiyaye farin ciki ki aje yellow a gefe in ki Kara mixing dinsu sosai ,sai ki zuba flavor ki da bakin powder ki Kara mixing dinsu sosai,sai ki dauko kwakwanki da kika riga kika goge ta a magogi ki zuba ,sai ki dauko wanannan yellow kwaiduwar ki zuba kici gaba da mixing dinsu sosai da sosai ,sai ki ɗauko gwangwanayen kizuba ki saka a oven ki gasa da ya gasu za kiji kamshi na tashi bajau.
Wannan hadin Yana da dadin gaske, iyali na bukatarsa a lokaci lokaci domin hadi ne da yake taimakawa lafiyar jiki da kwakwalwa.
Hadin duk Wanda ya saba cinsa a kowane lokaci zai nemi da matar gida ta hada masa domin ya more rayuwarsa.
Mata ku iya girki ba kawai tuwo da Miya ba wannan makulashen nada matukar muhimmanci a rayuwar iyali don Gina lafiya da tunani shi ne abu Mai muhimmanci ga matar gida.
 
MRS BASAKKWACE