Nijeriya Na Buƙatar Mahaukaci Domin Dawo Da Komi Cikin Hayacinsa

Nijeriya Na Buƙatar Mahaukaci Domin Dawo Da Komi Cikin Hayacinsa

Nijeriya Na Buƙatar Mahaukaci Domin Dawo Da Komi Cikin Hayacinsa

Gwamnan jihar Rivers Nyesom Wike ya ce halin da ƙasar Nijeriya ke ciki abi ne na damuwa ƙasar na buƙatar 'mahaukacin mutum' domin dawo da komi cikin hayacinsa.

Wike ɗan takarar shugaban ƙasa ne a jam'iyar PDP ya faɗi haka ne a lokacin da ya ziyarci Kogi a yawon neman goyon baya da yake yi.
Ya roƙi waillai da su zaɓe shi in ya samu nasara zai kai ƙasar a tudun mun tsira.

Gwamnan ya ce kuzarin da yake da shi a ya yi yawa yana son amfani da shi ya yi wa ƙasa aiki.