Yadda Za Ki Haɗa Dambun Nama Ba Tare Da Ya Samu Matsala Ba

Yadda Za Ki Haɗa Dambun Nama Ba Tare Da Ya Samu Matsala Ba

BASAKKWACE'Z KITCHEN

      DAMBUN MEAT


INGREDIENTS
Nama mara kitse kilo
Attarugu
Maggi (6)
Albasa
Gishiri
Tafarnuwa
Cittah
Mangyaɗa
Kori

METHOD
Da farko zaki wanke namanki ki sa albasa da maggi ki ɗora a wuta ki tafasa ya nuna sosai.
Idan yayi sai ki sauke ki kawo turminki mai kyau ki daka namanki ya daku sai ki kwashe.
Sai ki jajjaga attarugu da albasa da tafarnuwa da cittah ki zuba akan dakekken namanki kisa, sannan ki sa maggi da kori ki juya sosai komai ya haɗu.
Idan yayi sai ki ɗora kaskonki a wuta kisa mangyaɗa ki zuba namanki ki yi ta juyawa har sai yayi yanda kike buƙata.
Idan yayi sai ki sauke ki juye a wani abu mai kyau.


BASAKKWACE CARE FOUNDATION

Ki na buƙatar koyan sana'ar hannu? Nemi  BASAKKWACE CARE FOUNDATION,kina daga ɗakin ki kwance zaki koye sana'a a sauƙaƙe,akan farashi me rahusa.

KAMAR SU.

AIR FRESHENER
MANSHAFAWA
MANKITSO
RUWAN SABULU
SHAMPOO
MAMSHAFAWA CREAM
HAIR CREAM
KYANDIR
HODAN KWALLIYAR MATA
BLAM MAN ZAFI
HODAN ƘURAJEN ZUFA
IZAL 
MAN BAHUR
DETOL
MAN ƘARIN GASHI
ROOM FRESHNER
ROBB
KILIN NA RUWA
E.•°T.•°C

Ina Amarya da uwar gida,ƴammata dake son koyan sana'ar hannu na da ingantatun kayan gyaran jikin amare.

Kina son koyan man da fatar ki za tayi laushi da santsi tare da haske mai kyau?  ta na tanadar maku, yanda zaku koya a sauƙaƙe,sabulun wanka masu saka fata haske, ingantattu da basu da il

Don gyaran gidanku da tsabtar shi zaki koye   turaren mopping.

Ku dai ku Tuntuɓeta akwai sauƙin kuɗi, registration nd certificate fee is 1000 only 
Call:-08167151176
Whatsapp 08167151176