YADDA ZA KI HADA JALOF ƊIN SUFAGETI TA ALFARMA DA KOWA KE SO

YADDA ZA KI HADA JALOF ƊIN SUFAGETI TA ALFARMA DA KOWA KE SO
BASAKKWACE'Z KITCHEN
 
 
 
 JALOF ƊIN SUFAGETI 
 
 
INGREDIENTS
 
Sufageti
Manja
Tumatur
Koren wake
Karas
Kaza
Spices
Tattasai & Tarugu
Magi
 
YANDA ZAKI HAƊA
 
Da farko aunty na zaki wanke tukunyar ki ,ki ɗaurata kan gas ko icce ko gawayi ko risho, se ki zuba mangyaɗa ya soyu ki zuba albasa da tumatur tarugu tattasai da  spices ya soyu ,se ki zuba ruwa dai dai se ki zuba karas ki rufe da ya tafaso ki zuba taliyar ki ki juya gudun kar ta haɗe se  ki rufe,da ya kusa dahuwa se ki zuba maggi  da green beans ki ƙara juyawa ,ki kara rufewa ya karasa dahuwa,da ya dahu ki zuba a plate ki dauko paper chicken ɗin ki  da kika riga kika hada kidaura a sama se ci.
 
 
08167151176
 
MRSBASAKKWACE