Yadda Za Ki Haɗa Mango juice Mai Daɗin Gaske

Yadda Za Ki Haɗa Mango juice Mai Daɗin Gaske

Yadda Za Ki Haɗa Mango juice Mai Daɗin Gaske

Abubuwan da ake bukata:
Mangoro
Madara
Sugar 
Kankara. 

Yanda zaki hada: zaki wanke mangoron ki, saka a tukunya ki tafasa shi kadan Sai ki sauke ki bare shi daban ki fitar da kodago, Sai ki zuba a blender ki niƙa.

Sai ki dauko madaran ki da sugar ki saka, ki samu kankara ki jefa aciki. Anfi son madaran ruwa, in Babu Sai ki saka Wanda kike da shi.

Ga dadi ga lafiyar jiki za ta ingantu matuƙa yadda ake so sosai.

 Safiya Usman