YADDA ZA KI HAƊA CHICKEN SANDWICH BREAD

YADDA ZA KI HAƊA CHICKEN SANDWICH BREAD

BASAKKWACE'Z KITCHEN

YADDA ZA KI HAƊA CHICKEN SANDWICH BREAD


INGREDIENTS
BREAD
LATAS
KARAS
TOMATOES
CHICKEN
BUTTER

METHOD

Da farko aunty na Zaki gyara kazar ki ki daurata a wuta da spice's ta dahu ta yi luguf se ki sauke ki sa a turmi ki daka ki cire kashin kibar zallar tsokar ,se ki goge karas din ki kananu,se ki yanka latas dinki kananu,se  ki yanka tumatur raw se ki dauko biredin ki me yanka yanka se ki daura yankakken tumatur din ki a sama,se ki zuba dakakken Naman ki,se ki zuba yankakken latas din ki,ki shafa butter se ki dauko fallen latas ki daura se ki dauko wani yankar bread din ki daura a sama ki sa shi a oven ki gasa shikenan sandwich dinki ya hadu.

08167151176

MRS BASAKKWACE.

TALLA!! TALLA!! TALLA!!!

LAFANI ORGANIC SKINCARE


Dame akafiki yar uwata?
Kyan fatar ko iya gyaran fatar?,farin fata ko laushin fata 
Babu riba ga macen da ta Maida kanta sauran mata?,kazamar gida
Shin har yanzu labarin LAFANI ORGANIC SKINCARE Kike ji ko kike bayarwa?
Hajiyata miye matsalar?
Fatar takice abun se lahaula?
Kingwada kingwada har kin sare?
Tsakanida Allah yaushe daren yayi balle garin ya waye ?

Inbakida labarin LAFANI ORGANIC SKINCARE wacce tasanki tasansu,
Gawurtaccen Kuma shahararren kamfanin gyaran fatane,duk lalacewar jiki,duk hautsinewar fata,duk yenda jikinki yazama abun kunya gareki, Ina tallata maki me gabadaya,

Muntarkato,munwarwaro,munkullo duk wani Abu daze maidaki wanke hannu kataba mun kara a cikin kayayyakinmu,muncire,muntsefe,munfidda,mun tantance mun hadamaku wasu irin hadaddun lafiyayyun kaya masu masifar goge fata,wallahi duk fitinar fatarki inshallah,kinzo bustop,kisiya kiyikyanda ko mace,kan juyo ta waiwayo ta dubi halittar Allah,


In har bleaching ya Bata miki fuska ko ya maida miki jiki aunty rambow ki garzayo ki sai man gyara na LAFANI ORGANIC SKINCARE,kuraje ne ya Bata miki fuska ko stretch marks ne ya Bata miki jiki?,muna da lafiyayyaun mayuka da sabulan gyaran fata da Zaki nemesu ki rasa InshaAllahu hajjaju makkatun

Ga products din kamar 


Sabulun amare 5000

Dilka 5000

Tumeric vasiline 5000

Coconut milk cream 3000


Glow oil 2000


Etc

Akwai kananun packaging da manya akwai na  matsakaicin kudi iya kudin ki iya shagalin ki

Domin Karin bayani.


Contact:- call or WhatsApp 08167151175