Dubu 800 nake karɓa a wata matsayin tsohon Gwamna----Sanata Tambuwal

Dubu 800 nake karɓa a wata matsayin tsohon Gwamna----Sanata Tambuwal

Dubu 800 nake karɓa a wata matsayin tsohon Gwamna----Sanata Tambuwal

Tsohon Gwamnan Sakkwato Aminu Waziri Tambuwal ya ce dubu 800 ne yake karɓa a duk wata fanshonsa na tsohon Gwamna, ya soki masu ganin bai kamata a riƙa baiwa tsoffin shugabanni Fansho ba.

Sanata Tambuwal ya ce tun da tsoffin ma'aikatan gwamnati na karɓar fansho bai kamata a ce tsoffin gwamnoni su koma gefe ba.

Bai kamata tsohon Gwamna da yake sanata ya riƙa karbar fansho ba? ya ce tsohon ma'aikacin gwamnati in ya yi takara ya samu nasara ba a daina biyansa fanshonsa, missa sai tsohon Gwamna.

Sama da shekara 20 tsoffin gwamnoni da mataimakin su suna cin gajiyar Fansho kan aikin da suka yi wa jihar.