Bafarawa ya fice a jam'iyar PDP

Bafarawa ya fice a jam'iyar PDP

Tsohon Gwamnan Sakkwato Alhaji Attahiru Dalhatu Bafarawa ya bar jam'iyar PDP a wata sanarwa da ya fitar a Sakkwato.