Gwamnatin Kaduna ta saya dokar hana fita ta awa 24

Gwamnatin Kaduna ta saya dokar hana fita ta awa 24

Gwamnatin Kaduna ta sanya dokar hana fita ta awa 24 a garin Kaduna da Zariya bayan da zanga-zangar lumana ke kara samun tagomashi a tsakanin al'umma.
Gwamnati ta bayar da sanarwar a wani bayani da kwamishina Aruwan ya fitar ya majalisar tsaro ta jiha bayan duba halin da ake ciki kan zanga-zangar da ake ta gano akwa wasu ɓata gari matasa naso amfani da damar don fasa shaguna da yin sace-sace.
Ya ce gwamnati ta sanya dokar hana yawo ta awa 24 a cikin garin Kaduna da Zariya.