Mahaifin Da Ya Yi Wa 'Yarsa Ciki Kotu Ta Yi Masa Ɗaurin Rai Da Rai

Mahaifin Da Ya Yi Wa 'Yarsa Ciki Kotu Ta Yi Masa Ɗaurin Rai Da Rai

Mahaifin Da Ya Yi Wa 'Yarsa Ciki Kotu Ta Yi Masa Ɗaurin Rai Da Rai

Mutum mai shekarru 42 Ekpo Lawrence kotu ta yi masa ɗaurin rai da rai babu biyan tara kan samunsa da laifin yiwa 'yarsa ciki mai shekara 15.

Alƙalin kotun Abiola Solodoye ya ce wanda aka gabatar gaban kotu an tabbatar da laifinsa bisa ga shedu ƙwakwara.

Mutumin ya aikata laifi da ya saɓawa dokokin ƙasa da jiha don haka kotu ta yanke masa hukunci daidai da abin da ya tabbata ga tsarin doka.