managarciya
Sakkwatawa suna jinjina ga Gwamna Ahmad Aliyu kan aiyukkan raya karkara—Bajare
Sakkwatawa suna jinjina ga Gwamna Ahmad Aliyu kan aiyukkan raya karkara---Bajare
Mai baiwa Gwamna shawara kan hanyoyin karkara(tituna) Malami Muhammad Galadanchi wanda an ka fi...
Gwamnatin Sakkwato ta amince da sayen babura 1000 kan kudi biliyan...
Gwamnatin jihar Sakkwato ta amince da za ta sayi babura 1000 kan kudi naira biliyan 1,759,250 domin rabawa hukumomin tsaro a jiha wani yunƙuri...
‘Yan sanda sun kama wani saboda walaƙanta Alƙur’ani a Kebbi
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kebbi ta kama wani Abubakar Musa Mai shekaru 29 a ƙauyen Rafin Mose a ƙaramar hukumar Zuru jihar Kebbi kan...
Tinubu ya umarci INEC da ta yi gaskiya da adalci a...
Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya buƙaci INEC da hukumomin tsaro su tabbatar da cewa zaɓen gwamnan jihar Osun da za a gudanar a...
Bilkisu Shema tana daga cikin waɗanda suka bar tarihi a zukatan...
Akwai wasu mutane da ba sai sun yi surutu da yawa ba kafin duniya ta lura da su, Bilkisu Shema tana daga cikin waɗanda...
‘Yan sandan Kebbi za su cigaba da Operation Velvet domin cafke...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kebbi ta ce za ta ci gaba da aiwatar da Operation Velvet domin cafke ababen hawa masu bakin gilashi da...
2027: Mutuwa ta haɗa manyan ‘yan takarar gwamnan Sakkwato a karon...
Jana'izar Alhaji Mansur Sarkin Fadan Jarman Sakkwato da aka gudanar a gidan jarma Alhaji Ummaru Kwabo dake Unguwar Polo a birnin jihar Sakkwato a...
Jaruma Zainab Barka abubuwan da ke sa mutane ke son rawar...
Ba kowa ke iya haɗa aiki, ilimi da harkar Fim a lokacin Ɗaya ba.
Wannan shi ne abin da ya sa Zainab Joy Barka ta...
DAN’IYA: NIGERIA’S YOUTH ARE NOT JUST LEADERS OF TOMORROW, BUT BUILDERS...
The Governorship Candidate of the African Democratic Congress (ADC) in Sokoto State, Hon. Manir Muhammad Dan’iya (Walin Sokoto), has congratulated Nigerian youths, particularly the...
‘Yan sanda sun kama hatsabiban ‘yan bindiga biyu, sun kuɓutar da...
Rundunar 'yan sandan Sakkwato a yinƙurin ta na kawar da ɓatagari sun yi amfani da wani bayanin sirri da suka samu kan wasu ɓatagarin...









