managarciya
Mata ‘yar Chadi da ake zargi da kashe yaro ta...
An kama wata ƴar ƙasar Chadi da ake nema kan zargin kisan kai a Kano
Rundunar ’yansandan Najeriya, ta hannun jami’an ƴansandan duniya INTERPOL na...
‘Yan bindiga sun kashe Sojoji Huɗu a Sakkwato
Akalla sojoji huɗu ake fargabar sun kwanta dama bayan wasu da ake zargin ’yan bindiga ne sun kai hari garin Kebbe, da ke ƙaramar...
Rikici ya kunno kai a ADC bayan sauya Dan takarar Gwamna...
Kungiyar Kamfen ta Mahdi Aliyu Gusau Ta Yi Watsi da Bayyanar Bilyaminu Shinkafi a Matsayin Dan Takarar Gwamnan ADCKungiyar Kamfen ta Mahdi Aliyu Gusau...
Sakkwatawa suna jinjina ga Gwamna Ahmad Aliyu kan aiyukkan raya karkara—Bajare
Sakkwatawa suna jinjina ga Gwamna Ahmad Aliyu kan aiyukkan raya karkara---Bajare
Mai baiwa Gwamna shawara kan hanyoyin karkara(tituna) Malami Muhammad Galadanchi wanda an ka fi...
Gwamnatin Sakkwato ta amince da sayen babura 1000 kan kudi biliyan...
Gwamnatin jihar Sakkwato ta amince da za ta sayi babura 1000 kan kudi naira biliyan 1,759,250 domin rabawa hukumomin tsaro a jiha wani yunƙuri...
‘Yan sanda sun kama wani saboda walaƙanta Alƙur’ani a Kebbi
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kebbi ta kama wani Abubakar Musa Mai shekaru 29 a ƙauyen Rafin Mose a ƙaramar hukumar Zuru jihar Kebbi kan...
Tinubu ya umarci INEC da ta yi gaskiya da adalci a...
Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya buƙaci INEC da hukumomin tsaro su tabbatar da cewa zaɓen gwamnan jihar Osun da za a gudanar a...
Bilkisu Shema tana daga cikin waɗanda suka bar tarihi a zukatan...
Akwai wasu mutane da ba sai sun yi surutu da yawa ba kafin duniya ta lura da su, Bilkisu Shema tana daga cikin waɗanda...
‘Yan sandan Kebbi za su cigaba da Operation Velvet domin cafke...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kebbi ta ce za ta ci gaba da aiwatar da Operation Velvet domin cafke ababen hawa masu bakin gilashi da...
2027: Mutuwa ta haɗa manyan ‘yan takarar gwamnan Sakkwato a karon...
Jana'izar Alhaji Mansur Sarkin Fadan Jarman Sakkwato da aka gudanar a gidan jarma Alhaji Ummaru Kwabo dake Unguwar Polo a birnin jihar Sakkwato a...