Home Labarai ‘Yan bindiga Sun Sace Shugaban Matasan APC da Matarsa a Kogi

‘Yan bindiga Sun Sace Shugaban Matasan APC da Matarsa a Kogi

14
0

Kogi: An Sace Shugaban Matasa Na APC Da Matar Sa A Jihar Kogi

Wasu ’yan bindiga sun Sace tare da yin garkuwa da Shugaban matasa na jam’iyyar APC da matarsa a jihar Kogi, kamar yadda rahoton jaridar Daily Trust ya bayyana.

Lamarin ya sake jawo hankali kan matsalar tsaro da garkuwa da mutane da ake fuskanta a wasu sassan Najeriya.

Ana ci gaba da kira ga hukumomin tsaro da su ƙara ƙaimi wajen kare rayuka da dukiyoyin al’umma, tare da tabbatar da kubutar waɗanda aka yi garkuwa da su.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here