Home Labarai Sojoji sun yi nasarar kuɓutar da mutane shidda da aka yi garkuwa...

Sojoji sun yi nasarar kuɓutar da mutane shidda da aka yi garkuwa da su a Kebbi

7
0

Sojoji sun yi nasarar kuɓutar da mutane shidda da aka yi garkuwa da su a Kebbi

Sojoji ƙarƙashin rundunar fansar yamma sun kuɓutar da  mutane shidda  da aka yi garkuwa da su a Kebbi bayan bayanan sirri da suka samu kan harin ‘yan ta’adda  a ƙauyen Mehinua dake kan hanyar  Bagudo a Kebbi.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here