Home Labarai Sojoji sun ƙwato mutanen da aka yi Garkuwa da su a Sokoto...

Sojoji sun ƙwato mutanen da aka yi Garkuwa da su a Sokoto da Zamfara

31
0

Dakarun sojin Najeriya sun gudanar da wasu samame a jihohin Kaduna da Sokoto, inda suka yi nasarar ceto wasu mutanen da ’yan bindiga ko ’yan ta’adda suka yi garkuwa da su.

A yayin samamen, sojojin sun kuma dakile wasu shirye-shiryen kai hare-haren ta’addanci, tare da matsa wa ’yan ta’addan lamba a wasu wuraren da suke fakewa.

Ayyukan na daga cikin kokarin da rundunar sojin ke yi na kara tabbatar da tsaro da kuma kubutar da mutanen da aka yi garkuwa da su.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here