Shugaban karamar hukuma a Sakkwato ya rasu admin 9 months ago Shugaban karamar hukumar Kebbe a jihar Sakkwato Alhaji Bello Yarima ya rasu bayan gajeruwar rashin lafiya. Wani makusancin iyalan shugaban karamar hukumar ne ya tabbatar da rasuwarsa a asibitin koyarwa ta Usman danfodiyo a Sakkwato.