Home Siyasa Osun: Zaɓen ya nuna matuƙar mutane suka jajirce za su yi nasara...

Osun: Zaɓen ya nuna matuƙar mutane suka jajirce za su yi nasara ko ba su shiga APC ba—-Kwankwaso

32
0

Nasarar Gwamnan Osun ta tunasar da mu cewa idan jama’a suka jajirce za a yi nasara ko da ba a shiga APC ba – Kwankwaso

Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya taya gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke, murnar lashe zaben gwamnan jihar da aka gudanar ranar 15 ga Agusta, 2026.

Kwankwaso ya kuma yaba wa al’ummar jihar Osun bisa fitowa domin amfani da damar da dimokuradiyya ta ba su.

Ya kuma yaba wa Hukumar Zabe ta INEC, bisa yadda ta gudanar da zaben, tare da kira ga dukkan masu ruwa da tsaki su ci gaba da tabbatar da sahihin zabe cikin lumana da gaskiya.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here