Managarciya

Kwalara ta kashe mutane 40 a Borno

Annobar cutar kwalara ta kashe a ƙalla mutane 40 ta kama 3000 a ƙauyukan 139 a ƙananan hukumomi bakwai na jihar Borno kamar yadda Daily Trust ta ruwaito.

A cewar ƙididdigar da gwamnati ta ke da ita a Maiduguri, Jere, Mafa, Konduga, Monguno, Ngala da Magumeri, a cikin kwana 29 suka dame shi.

Haka ma dangi da iyalan yaran da ke fama da cutar suna ganin kamar yawan yafi wanda aka ambata, domin da yawan yara suna mutuwa da cutar a gida.

Exit mobile version