Kotu Ta Yi Ci Tarar Wani Saurayi Da Ya Yaudari Budurwarsa: Lauyoyi Na Neman Wanda Ya Ba Da Labarin  Na Ƙarya A Gombe

0

Daga Habu Rabeel Gombe A 'yan kwanakin nan ne aka ga wani labari na yawo a kafafen sada zumunta na facebook da whatsapp kan cewa...

An Samu Raguwar Aikata Fyaɗe Da Cin Zarafin Jinsi A Kano– CITAD

0

Daga Ibrahim Hamisu, Kano Cibiyar bunƙasa fasahar sadarwa da cigaban al'umma CITAD ta ce duk da cewa ana samun jinkirin mayar da martani ga iyayen...

Mu ne Halastattun Zaɓaɓɓun Shugabannin APC A Sakkwato—-Injiniya Aminu Ganda

0

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); Managarciya ta zanta da daya daga cikin jigogi jam’iyar APC a Sakkwato kan sha’anin jam’iyarsu...

Ba Abin Da Ya Samu Tambuwal A Tafiyarsa Sabon Birni—Gwamnatin Sokoto

0

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});   Gwamnatin Jihar Sokoto  ta karyata maganar Gwamna Aminu Waziri Tambuwal  ya ketare rijiya da baya a...

Bayan watanni 15 Gwamnatin Kebbi Ta  Inganta Lafiyar Yaron Da Uwayensa Suka Daure Shi A Cikin Dabbobi

0

    Gwamnatin Kebbi karkashin jagorancin Sanata Atiku Bagudu ta yi  kokarin inganta lafiyar  Jibril Aliyu, yaron da aka gano iyayen shi sun daure shi a...

Tabbas Naji Kunya Kuma Nayi Takaici Akaro Na Biyu Kan Abunda Shugaban Kasa Buhari Ya Yi Wa Al’ummarmu Ta Sokoto

0

  Sokon majidadin Datti Assalafiy.   Dayawan mutane sukan dauka cewa bana damuwa da halinda kasar mu da Arewa ke ciki ne dan saboda nakasance  masoyin  shugaban...

An Fara Zanga-Zangar Rashin Tsaro A Arewacin Nigeriya

0

  Daga Ibrahim Hamisu, Kano.   Al'ummomi arewacin Nigeriya sun fara zanga-zangar akan rashin tsaron da ke addabar arewacin Nigeriya.   Zanga zangar da aka yi wa lakabi da...

Buhari Ya Yi Alkawalin Mika Mulki Ga Duk Jam’iyar Da Ta Samu nasara a 2023

0

  Yayin da ya rage saura watanni 18 da cikar mulkinsa shekaru 8, shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Juma’a ya tabbatar wa kasashen duniya...

Hakika Al’amura Sun Yi Muni A Arewacin Najeriya  Yanda ‘Yan Bindiga Ke Kashe Mutane Ba su ji Ba Ba su Gani Ba

0

Hakika Al'amura Sun Yi Muni A Arewacin Najeriya  Yanda 'Yan Bindiga Ke Kashe Mutane Ba su ji Ba Ba su Gani Ba Daga Abbakar Aleeyu...

Court Ruling:Yari Faction  Are More Determined  Than Ever Before

0

By Aminu Abdullahi Gusau The Former Zamfara State Governor, Hon. Alhaji Abdulaziz Yari Abubakar Shattiman Zamfara's led faction of All Progressives Congress APC will not...