ƘADDARA TA RIGA FATA: Fita Ta 32
NA MARUBUCIYA:-AUNTY NICE✍🏼@wattpad AuntyNice. SADAUKARWA GA ƳAƳA NA HASKEN ZUCIYA TA:-NABEELAH ARABINUHU ARABI SHAFI NA 32📑 __📖 Abba na da Ummi na suna cika shekara uku da...
‘Yan bindiga sun yi Garkuwa Da ɗalibbai 7 na Kwalejin Ƙereƙere a Zamfara
'Yan bindiga masu yawa sun yi garkuwa da ɗalibban Kwalejin Fasaha da ƙere-ƙere ta tarayya dake karamar hukumar Ƙaura Namoda su bakwai a daren...
Video Kan Alƙawarin da Gwamna Ahmad Aliyu Ya Yi Na Sai Ya Ƙwato Kuɗin Ma’aikata da Aka cire Lokacin Tambuwal
Bayan shekara uku yana kan mulki ba a ji magana kan matsayar alƙawarin da Gwamna ya yi a lokacin yekuwar zaɓensa ba. Da yawan mutane...
NIGERIANS DESERVE ANSWERS: PETER OBI CANNOT REMAIN SILENT ON HIS IPOB COMMENTS
By Comrade Najeeb Nasir Ibrahim Leadership is not only about making promises; it is also about taking responsibility for public statements. When a politician seeks...
Kwalara ta kashe mutane 40 a Borno
Annobar cutar kwalara ta kashe a ƙalla mutane 40 ta kama 3000 a ƙauyukan 139 a ƙananan hukumomi bakwai na jihar Borno kamar yadda...
‘Yan Majalisar Waƙilai 13 sun bar jam’iyyar PDP
Majalisar Wakilan Nijeriya ta koma zaman majalisa bayan hutun makonni hudu da ta yi, inda aka samu sauya sheƙar wasu mambobin ta 13 zuwa...
Bayan Kashe mutane 17 ɗan takarar Gwamna a ADC ya baiwa Gwamnatin Sakkwato shawara
Dan takarar gwamnan a jam’iyyar ADC, Honarabul Manir Muhammad Ɗan’iya ya bayyana alhini da damuwarsa kan harin da ‘yan bindiga suka kai kai ƙauyen...
ƊAN’IYA MOURNS VICTIMS OF TURETA ATTACK, CALLS FOR URGENT ACTION TO ADDRESS INSECURITY IN SOKOTO
The Governorship Candidate of the African Democratic Congress (ADC) in Sokoto State, Hon. Manir Muhammad Dan’iya (Walin Sokoto), has expressed deep sorrow over the...












