Home Video Video Kan Alƙawarin da Gwamna Ahmad Aliyu Ya Yi Na Sai Ya...

Video Kan Alƙawarin da Gwamna Ahmad Aliyu Ya Yi Na Sai Ya Ƙwato Kuɗin Ma’aikata da Aka cire Lokacin Tambuwal

20
0

Bayan shekara uku yana kan mulki ba a ji magana kan matsayar alƙawarin da Gwamna ya yi a lokacin yekuwar zaɓensa ba.

Da yawan mutane na tambaya shin ko wani shiri ne gwamna ke yi kan maganar, ko ya jingine maganar ne, akwai buƙatar sanin in da aka kwana ganin gwamna ya yi shekara uku saman kujerar mulkin jihar Sokoto.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here